Ez 17:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bai kuwa cika rantsuwarsa da alkawarinsa ba. Ya ƙulla alkawari, amma ga shi, ya aikata dukan waɗannan abubuwa, ba zai kuɓuta ba.

Ez 17

Ez 17:13-24