Ez 16:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan bashe ki a hannun kwartayenki, za su kuwa rushe ɗakunan tsafinki, su tuɓe tufafinki, su kwashe murjaninki, su bar ki tsirara tik.

Ez 16

Ez 16:32-45