Ez 16:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan hukunta ki kamar yadda akan hukunta mata waɗanda suka ci amanar aure, suka zub da jini. Zan hallaka ki cikin zafin fushina da kishina.

Ez 16

Ez 16:35-39