Ez 16:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kin yi dabam da sauran mata a cikin karuwancinki, da yake ba wanda ya bi ki don yin karuwanci, ba a ba ki kuɗi, ke ce kike ba da kuɗi, domin haka kin sha bamban.”

Ez 16

Ez 16:25-42