Ez 16:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maza sukan ba dukan karuwai kuɗi, amma ke ce mai ba kwartayenki kuɗi, kina ba su kuɗi don su zo wurinki don kwartanci daga ko'ina.

Ez 16

Ez 16:31-34