Ez 14:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Waɗansu dattawa na Isra'ila suka zo wurina, suka zauna a gabana. Sai Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,