Ez 13:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ba za ku ƙara ganin wahayin ƙarya ba, ko ku yi dūba. Zan ceci mutanena daga hannunku. Sa'an nan za ku sani ni ne Ubangiji.”

Ez 13

Ez 13:13-23