Ez 13:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kun karya zuciyar adali ta wurin ƙaryarku, ko da yake ni ban karya zuciyarsa ba. Kun ƙarfafa wa mugu gwiwa, don kada ya bar hanyarsa ta mugunta, ya tsira.

Ez 13

Ez 13:16-23