Ez 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saboda haka ni Ubangiji Allah na ce, da yake kun yi maganar wofi, kun ga wahayin ƙarya, ina gāba da ku.

Ez 13

Ez 13:1-18