Ez 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wahayin ƙarya ne kuka gani, kuna yin duban ƙarya, sa'ad da kuke cewa, ‘Ubangiji ya faɗa,’ ko da yake ni Ubangiji ban faɗa ba.

Ez 13

Ez 13:2-15