Ez 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya ɗan mutum, ka yi annabci a kan annabawan Isra'ila. Ka yi annabci a kan waɗanda suke annabci bisa ga ra'ayin kansu, ka ce, ‘Ku ji maganar Ubangiji!’

Ez 13

Ez 13:1-6