Ez 12:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, kana zaune a tsakiyar gidan 'yan tawaye da suke da idanun gani, amma ba sa gani, suna da kunnuwa na ji, amma ba sa ji, gama su 'yan tawaye ne.

Ez 12

Ez 12:1-12