Ez 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da na duba, sai ga hadiri mai iska ya taso daga wajen arewa, da wani babban girgije da haske kewaye da shi, da wuta tana ta ci falfal. A tsakiyar wutar wani abu yana walƙiya kamar tagulla.

Ez 1

Ez 1:2-14