Ez 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya yi magana da Ezekiyel, firist, ɗan Buzi, a ƙasar Kaldiyawa, kusa da kogin Kebar. Ikon Ubangiji yana bisa kansa.

Ez 1

Ez 1:1-6