Ez 1:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga kwankwasonsa zuwa sama yana walƙiya kamar tagullar da aka kewaye ta da wuta. Daga kwankwasonsa zuwa ƙasa yana haskakawa kamar wuta.

Ez 1

Ez 1:17-28