Ez 1:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A saman al'arshin akwai wani abu mai kamar kursiyin sarauta da aka yi da yakutu. Akwai wani kamar mutum yana zaune a kan abin nan mai kama da kursiyin sarauta.

Ez 1

Ez 1:16-27