Ez 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk inda ruhu ya nufa, sai talikan su bi, sai kuma ƙafafun su tafi tare da su, gama ruhun talikan yana cikin ƙafafun.

Ez 1

Ez 1:12-25