Ez 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk sa'ad da talikan suka motsa, sai kuma ƙafafun su motsa tare da su. Idan kuma talikan suka ɗaga sama, sai ƙafafun su ɗaga tare da su.

Ez 1

Ez 1:13-20