Dan 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya Ubangiji Allahnmu, kai ne ka fito da jama'arka daga ƙasar Masar da iko mai girma, da haka ka bayyana ikonka kamar yadda yake a yau, amma mun yi zunubi, mun aikata mugunta.

Dan 9

Dan 9:13-22