Dan 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka Ubangiji ya shirya bala'i, ya kuma aukar mana da shi, gama Ubangiji Allahnmu mai adalci ne cikin dukan abin da ya aikata, amma mu ba mu bi maganarsa ba.

Dan 9

Dan 9:7-16