Dan 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda zunubi sai aka ba da runduna duk da hadayar ƙonawa ta yau da kullum ga ƙahon. Sai ya yi watsi da gaskiya, ya yi abin da ya ga dama, ya kuwa yi nasara.

Dan 8

Dan 8:11-16