Dan 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ɗaukaka kansa, har ya mai da kansa daidai da shugaban runduna. Ya hana yin hadayar ƙonawa ta yau da kullum ga Sarkin sarakuna, ya kuma rushe masa wuri mai tsarki.

Dan 8

Dan 8:4-21