Dan 7:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ga abin da ya ce, ‘Dabba ta huɗu za ta zama mulki na huɗu a duniya, wanda zai bambanta da sauran mulkokin. Zai cinye duniya duka, ya ragargaje ta, ya tattake ta.

Dan 7

Dan 7:17-26