Dan 7:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai da Tun Fil Azal ya zo ya yanke shari'a, aka ba tsarkaka na Maɗaukaki gaskiya. Da lokaci ya yi aka ba tsarkaka mulkin.

Dan 7

Dan 7:16-28