Dan 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga baya sai Daniyel wanda aka laƙaba wa suna Belteshazzar, wato irin sunan allahna, yana kuwa da ruhun alloli tsarkaka, ya shigo wurina. Na kuwa faɗa masa mafarkin, na ce,

Dan 4

Dan 4:3-16