Dan 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai masu sihiri, da masu dabo, da Kaldiyawa, da masu duba suka zo, na faɗa musu mafarkin, amma ba su iya yi mini fassararsa ba.

Dan 4

Dan 4:1-11