Dan 4:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan mazaunan duniya ba a bakin kome suke a gare shi ba.Yakan yi yadda ya nufa da rundunar sama da mazaunan duniya,Ba mai hana shi, ba kuma mai ce masa, ‘Me kake yi?’

Dan 4

Dan 4:30-37