Dan 4:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A ƙarshen kwanakin, sai ni Nebukadnezzar, na ɗaga ido sama, sai hankalina ya komo mini, na ɗaukaka Maɗaukaki, na yabe shi, na girmama shi wanda yake rayayye har abada.“Gama mulkinsa madawwamin mulki ne,Sarautarsa kuwa daga zamani zuwa zamani.

Dan 4

Dan 4:26-37