Dan 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Nebukadnezzar ya yi gunki na zinariya wanda tsayinsa kamu sittin ne, fāɗinsa kuma kamu shida. Ya kafa shi a filin Dura wanda yake a lardin Babila.

Dan 3

Dan 3:1-10