Dan 2:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daniyel kuwa ya roƙi sarki ya naɗa Shadrak, da Meshak, da Abed-nego su zama masu kula da harkokin lardin Babila, amma Daniyel yana fādar sarki.

Dan 2

Dan 2:39-49