Dan 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka amsa, suka ce, “Bari sarki ya faɗa wa barorinsa mafarkin, mu kuwa za mu yi maka fassararsa.”

Dan 2

Dan 2:1-16