Dan 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan kun tuna mini mafarkin, duk da fassararsa, to, zan ba ku lada, da kyautai, da girma mai yawa. Don haka sai ku faɗa mini mafarkin, duk da fassararsa.”

Dan 2

Dan 2:1-15