Dan 2:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba a bayyana mini wannan asiri saboda ina da wata hikima fiye da sauran mutane ba, sai dai domin a sanar wa sarki da fassarar, ka kuma san tunanin da ya shiga zuciyarka.

Dan 2

Dan 2:22-35