Dan 2:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya maigirma, sa'ad da kake kwance a gadonka sai tunanin abin da zai faru nan gaba ya zo maka. Shi kuma wanda yake bayyana asirai ya sanar da kai abin da zai faru nan gaba.

Dan 2

Dan 2:27-36