Dan 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka bayyana wa Daniyel asirin ta cikin wahayi da dare. Daga nan Daniyel ya yabi Allah na Sama.

Dan 2

Dan 2:9-23