Dan 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya faɗa musu su nemi jinƙai daga wurin Allah na Sama game da wannan matsala, domin kada Daniyel da abokansa su halaka tare da sauran masu hikima a Babila.

Dan 2

Dan 2:11-28