Dan 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daniyel ya ce wa Ariyok shugaban dogaran sarki, “Me ya sa ake gaggauta dokar sarki haka?” Sai Ariyok ya bayyana wa Daniyel yadda al'amarin yake.

Dan 2

Dan 2:8-24