Dan 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daniyel kuwa ya amsa wa Ariyok, shugaban dogaran sarki, a hankali da hikima, sa'ad da Ariyok ya fita don ya karkashe masu hikima na Babila.

Dan 2

Dan 2:6-22