Dan 11:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A waɗannan kwanaki mutane da yawa za su tashi gāba da sarkin kudu. Amma waɗansu 'yan kama-karya za su taso daga jama'arka da niyya su cika abin da wahayin ya ce, amma za a fatattaka su.

Dan 11

Dan 11:7-20