Dan 11:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin arewa kuwa zai tara babbar rundunar soja fiye da ta dā. Bayan waɗansu shekaru kuwa zai kama hanya da babbar rundunar soja, da kayan faɗa masu yawan gaske.

Dan 11

Dan 11:7-20