Ayu 8:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sai Bildad ya yi magana.

2. “Ka gama maganganunka marasa kan gado duka?

3. Allah bai taɓa yin danniya ba,Bai kuma taɓa fāsa aikata abin da yake daidai ba.

Ayu 8