Ayu 7:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za ka iya gafarta mini zunubina ba?Ba za ka kawar da kai ga muguntar da na aikata ba?Ba da daɗewa ba zan rasu in koma a ƙura,Lokacin da ka neme ni ba za ka same ni ba.”

Ayu 7

Ayu 7:13-21