Ayu 42:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Elifaz mutumin Teman, da Bildad mutumin Shuwa, da Zofar mutumin Na'ama suka tafi suka yi kamar yadda Ubangiji ya faɗa musu, Ubangiji kuwa ya karɓi addu'ar Ayuba.

Ayu 42

Ayu 42:2-13