Ayu 42:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya mayar wa Ayuba da dukiyarsa, sa'ad da ya yi addu'a domin abokansa, sai Ubangiji ya mayar masa da riɓin abin da yake da shi dā.

Ayu 42

Ayu 42:6-11