Daga arewa wani haske kamar na zinariya ya fito mai banmamaki,Allah yana saye da ɗaukaka mai bantsoro.