Ayu 37:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A yanzu dai mutane ba su iya duban haske,Sa'ad da yake haskakawa a sararin sama,Bayan da iska ta hura ta share gizagizai sarai.

Ayu 37

Ayu 37:11-24