Ayu 3:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Allah ya ɓoye musu sanin abin da zai faru nan gaba,Ya kalmashe su kowane gefe.

24. A maimakon cin abinci, sai baƙin ciki nake yi,Ba kuma zan daina yin nishi ba,

25. Dukan abin da nake jin tsoro ko fargaba ya faru.

Ayu 3