Ayu 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka zauna a ƙasa tare da shi, har kwana bakwai, amma ba wanda ya ce uffan, saboda ganin irin yawan wahalar da yake sha.

Ayu 2

Ayu 2:10-13