Ayu 3:13-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Da a ce na mutu a lokacin, da yanzu ina huce,

14. Da ina ta barcina kamar sarakuna da masu mulkiWaɗanda suka sāke gina fādodi na dā,

15. Da ina ta sharar barcina kamar shugabanniWaɗanda suka cika gidajensu da zinariya da azurfa,

16. In yi ta sharar barci kamar jariran da aka haifa matattu.

Ayu 3