Ayu 3:10-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Ka la'anci daren nan da aka haife ni,Da ya jefa ni a baƙin ciki da wahala.

11. “Da ma na mutu tun a cikin cikin uwata,Ko kuwa da haihuwata in mutu.

12. Me ma ya sa uwata ta rungume ni a ƙirjinta,Ta shayar da ni kuma da mamanta?

Ayu 3